An fara kada ƙuri'a a zaben ƙasar Kamaru
- Shirye Shirye Na mussaman
- October 12, 2025

Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na kujerun aikin Hajjin da aka ware mata. NAHCON ta yi gargaɗiin cewa matakin zai hana mutane da dama zuwa aikin Hajjin a shekara mai zuwa. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Fatima Sanda
READ MORE
Masu zaɓe miliyan 8 sun fara kaɗa ƙuri’a a zaɓen Kamaru Yau ne ake gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Kamaru, inda ‘yantakara 10 za su fafata a tsakaninsu, waɗanda suka haɗa da Paul Biya mai shekara 92. Mista Biya ya kwashe shekara 43 uku a kan karagar mulki kuma yanzu yana neman wa’adin mulki
READ MORE
