728 x 90

Shirye shirye na mussaman

  • An fara kada ƙuri’a a zaben ƙasar Kamaru

    An fara kada ƙuri’a a zaben ƙasar Kamaru0

    Masu zaɓe miliyan 8 sun fara kaɗa ƙuri’a a zaɓen Kamaru Yau ne ake gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Kamaru, inda ‘yantakara 10 za su fafata a tsakaninsu, waɗanda suka haɗa da Paul Biya mai shekara 92. Mista Biya ya kwashe shekara 43 uku a kan karagar mulki kuma yanzu yana neman wa’adin mulki

Lafiya