Auren ƴan Kannywood shida da suka ja hankali
- Nishadi
- October 17, 2025

Shagalin bikin mawaƙi Dauda Kahutu da amaryarsa Aishatu Humaira na cigaba da jan hankali, inda ake cigaba da tattaunawa kan bikin a kafofin sadarwa musamman bayan shagalin cin abincin dare na bikin da aka yi a jihar Kano. Abubuwan da suka ɗauki hankali sun haɗa da adon da amarya da ango suka sha, kwalliyar da
READ MORE